HADAFIN RAYUWA
Kar ka damu da waɗanda suke fatan ganin gazawarka.
Ka mayar da hankali kan ci gaba da neman nasararka, kuma idan ka samu nasara, ka yi amfani da damar da Allah ya ba ka don taimakawa mutane.
Ka sani cewa A rayuwa, masu fatan ganin gazawarka ba su da muhimmanci idan ka mai da hankali kan manufarka da alkhairi.
Comments
Post a Comment