HADITH

 Annabi  صلى الله عليه وسلم yace;


"Tabbas, mafi kusanci da Allah Subhanahu-Wa-Ta'ala shine wanda yafi sauran mutane wajen yada Sallama".  


Allah yasa mu kasance daga cikinsu. 


Ameen!

Comments

Popular posts from this blog

HADAFIN RAYUWA